Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Tasirin yaki da jahilci a jihar Kano

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan mako tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne kan tasirin shirin yaki da jahilci da gwamnatin jihar Kano a Najeriya ta bullo da shi don ilmantar da manyan mutanen da ba su samu damar karatu ba a yayin yarantarsu.

Manya da dama na amfana da shirin yaki da jahilci da gwamnatin jihar Kano a Najeriya ta bullo da shi
Manya da dama na amfana da shirin yaki da jahilci da gwamnatin jihar Kano a Najeriya ta bullo da shi AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.