Ilimi Hasken Rayuwa
Dan Najeriya ya yi nasarar kera rigar sulke ta zamani
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:00
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon yayi tattaki ne zuwa garin Bauchi, inda wani Matashi ya kera rigar sulke da harsashi ba ya hudawa. Wani abin mamaki da ke tattare da rigar sulken shi ne, rigar sulken ba ta bari harsashin ma ya kusance ta ballantana ya huda ta.