Ilimi Hasken Rayuwa
Dalibai sun fi fahimtar darussan da aka koya musu da harshen Uwa - Masana
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:00
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa, wanda Bashir Ibrahim Idris ya gabatar na wannan lokacin, ya tattauna akan matakin da gwamnatin Najeriya ke shirin dauka na fara koyar da darussa a makarantun kasar musamman na kimiyya cikin harshen uwa. Shirin Iya tattauna da masana akan muhimmancin matakin da kuma yadda ya kamata a tabbatar da an amfana.