Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Dalibai sun fi fahimtar darussan da aka koya musu da harshen Uwa - Masana

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa, wanda Bashir Ibrahim Idris ya gabatar na wannan lokacin, ya tattauna akan matakin da gwamnatin Najeriya ke shirin dauka na fara koyar da darussa a makarantun kasar musamman na kimiyya cikin harshen uwa. Shirin Iya tattauna da masana akan muhimmancin matakin da kuma yadda ya kamata a tabbatar da an amfana.

Wasu dalibai 'yan Najeriya, yayin daukar darasi a aji.
Wasu dalibai 'yan Najeriya, yayin daukar darasi a aji. Akintunde Akinleye/Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.