Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 25/04 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 22/04 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 22/04 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 25/04 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 25/04 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 22/04 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 22/04 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 25/04 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 22/04 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 24/04 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 22/04 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 22/04 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 24/04 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 22/04 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 24/04 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 24/04 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 22/04 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 22/04 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 24/04 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike

Facebook ya kaddamar da sabon tsari a shafinsa

Facebook ya kaddamar da sabon tsari a shafinsa
 
Miliyoyin mutane na amfani da kafar sadarwa ta Facebook a sassan duniya Reuters

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne game da sauye-sauyen da kafar sada zumunta ta Facebook ke shirin aiwatarwa don in dadin masu amfani da  kafar bayan caccakar da Kamfanin na Facebook ya sha na tatsar bayanan sirrin mutane miliyan 50 a lokacin yakin neman zaben shugaban Amurka Donald Trump a 2016. Sai dai Facebook din ya bada hakuri tare da fadin cewa, ya zama dole ya wayar da kan al'umma kan yadda za su sauya abin da suke so cikin sauki.

 • Kamfanonin layukan sadarwa na cutar jama'a a Najeriya

  Kamfanonin layukan sadarwa na cutar jama'a a Najeriya

  Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya yi nazari kan wata matsala da ake fama da ita a kamfanonin wayoyin sadarwa a Najeriya, in da …

 • Fasahar tauraron dan Adam a Najeriya

  Fasahar tauraron dan Adam a Najeriya

  Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne kan fasahar tauraron dan Adam da wasu kwararrun jami'ai ke amfani da ita a …

 • Muhimmancin koyarwa a harshen uwa

  Muhimmancin koyarwa a harshen uwa

  Shirin ilimi hasken rayuwa na wannan makon shi ne na karshe a jerin shirye-shiryen da muka gabatar muku a baya ka muhimmancin koyar da karatu a cikin harshen uwa , abin …

 • Ranar harshen Uwa a Duniya

  Ranar harshen Uwa a Duniya

  A cikin shirin ilimi hasken rayuwa Bashir Ibrahim Idris ya  duba muhimancin kare harshen uwa,wanda ke zuwa a dai dai lokacin da Majalisar Dinkin Duniya ta ware ranar …

 • Kananan harsuna na baacewa a duniya kashi ( 2)

  Kananan harsuna na baacewa a duniya kashi ( 2)

  Shirin ilimi kasken rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya dora ne kan na makon jiya game da muhimmancin tattalin harshen uwa a duniya bayan Majalisar …

 • Kananan harsuna na baacewa a duniya

  Kananan harsuna na baacewa a duniya

  Shirin ili kasken rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya yi nazari kan rahoton da Majalisar Dinkin Duniya ta fitar da ke nuna barazanar da wasu harsuna …

 1. 1
 2. 2
 3. 3
 4. ...
 5. Gaba >
 6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure