Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Matsalar kalaman batanci a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin ilimi hasken rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne game da kalaman batanci da ake yada ta kafar sada zumunta da suka hada Facebook, Twitter da Instangram, abin da ke haifar da rarrabuwar kawuna a wasu kasashe irinsu Najeriya. Wannan ne yasa gwamnatin Najeriya ta dauki wani matakin dakile wannan matsalar da ke ci gaba da zama ruwan dare a kasar

Ana yawan amfani da kafar Facebook wajen yada kalaman batanci a kasashen duniya
Ana yawan amfani da kafar Facebook wajen yada kalaman batanci a kasashen duniya REUTERS/Regis Duvignau/File Photo
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.