Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Fasahar daina amfani da motocin da ke shan man fetur ko iskar gas a duniya, Shiri na Biyu

Wallafawa ranar:

Ci gaban Shirin ilimin hasken rayuwa da ya yi nazari a kan fasahar daina amfani da motocin da ke shan man fetur ko iskar gas zuwa wutan lantarki da kasashen duniya ke shirin aiwatar wa nan da wasu shekaru masu zuwa.

Matashin injiya na hanyar kera Motar da ke amfani da wutan lantarki a Najeriya
Matashin injiya na hanyar kera Motar da ke amfani da wutan lantarki a Najeriya RFIHAUSA
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.