Ilimi Hasken Rayuwa
Fasahar daina amfani da motocin da ke shan man fetur ko iskar gas a duniya, Shiri na Biyu
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:00
Ci gaban Shirin ilimin hasken rayuwa da ya yi nazari a kan fasahar daina amfani da motocin da ke shan man fetur ko iskar gas zuwa wutan lantarki da kasashen duniya ke shirin aiwatar wa nan da wasu shekaru masu zuwa.