Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Fasahar daina amfani da motocin da ke shan man fetur ko iskar gas a duniya

Wallafawa ranar:

Shirin ilimin hasken rayuwa ya yi nazari a kan fasahar daina amfani da motocin da ke shan man fetur ko iskar gas zuwa wutan lantarki da kasashen duniya ke shirin aiwatar wa nan da wasu shekaru masu zuwa.

An kusa daina amfani da motocin da ke shan man fetur ko iskar gas a duniya
An kusa daina amfani da motocin da ke shan man fetur ko iskar gas a duniya 路透社
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.