Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Fasahar Juncao ta yadu a kasashen duniya

Wallafawa ranar:

Shirin ilimi hasken rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne game da fasahar noman Juncao da ke ci gaba da samun karbuwa a kasashen duniya. Shirin ya tattauna da wani matashin dan Najeriya, Ibrahim Lawandi Datti da ya gabatar da makala kan wannan fasahar a China. Ana amfani da fasahar wajen noman lemar kwado da aka fi sani da Mushroom a harshen turanci da kuma wata ciyawar samar da abincin dabbobi.

Ibrahim Lawandi Datti, dalibin Najeriya da ke bincike kan fasahar Juncao a China
Ibrahim Lawandi Datti, dalibin Najeriya da ke bincike kan fasahar Juncao a China RFIHAUSA/Bashir
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.