Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Kutsen na’urar komputa a duniya

Wallafawa ranar:

An samu raguwar kutsen da aka fuskanta na na’urar komputa a duniya wanda ya shafi kasashe sama 150 na duniya a karshen mako, sai dai shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya zargi hukumar leken asirin Amurka da matsalar da aka samu.Shugaban kamfanin Microsoft Brad Smith ya ce Amurka ce ta kirkiro manhajan kai harin da farko kafin daga bisani ya fada hannun wasu mutane. 

Ilimin karatun Komputa
Ilimin karatun Komputa RFI/David Baché
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.