Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 26/06 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 25/06 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 25/06 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 26/06 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 26/06 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 25/06 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 25/06 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 26/06 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 25/06 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 26/06 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 25/06 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 25/06 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 26/06 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 25/06 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 26/06 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 26/06 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 25/06 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 25/06 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 26/06 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Gaggauce

Tuni Shugaba Donald Trump ya nuna farin ciki game da wannan hukunci. Ya fadi cewa hukuncin ya yi daidai da bukatar inganta harkan tsaron kasar. Trump ya fadi cikin wata sanarwa daga ofishinsa cewa hakan ya nuna za'a aiwatar da jingine barin 'yan kasashe shida da ake kallon na da hatsari shiga Amurka saboda ta'addanci.

Kutsen na’urar komputa a duniya

Kutsen na’urar komputa a duniya
 
Ilimin karatun Komputa RFI/David Baché

An samu raguwar kutsen da aka fuskanta na na’urar komputa a duniya wanda ya shafi kasashe sama 150 na duniya a karshen mako, sai dai shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya zargi hukumar leken asirin Amurka da matsalar da aka samu.

Shugaban kamfanin Microsoft Brad Smith ya ce Amurka ce ta kirkiro manhajan kai harin da farko kafin daga bisani ya fada hannun wasu mutane.
 


A game da wannan maudu'i

 • Illolin shan magani ba tare da shawartar likita ba

  Illolin shan magani ba tare da shawartar likita ba

  Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan lokacin, ya maida hankali ne kan dabi'ar shan magunguna ba tare da zuwa asibiti, wadda ta zama ruwan dare game duniya tsakanin jama'a.

 • Fasahar Juncao ta yadu a kasashen duniya

  Fasahar Juncao ta yadu a kasashen duniya

  Shirin ilimi hasken rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne game da fasahar noman Juncao da ke ci gaba da samun karbuwa a kasashen duniya. …

 • Jirgin da matashin Najeriya ya kera ya tashi sama

  Jirgin da matashin Najeriya ya kera ya tashi sama

  Shirin ilimi hasken rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris, ya ci gaba ne daga in da ya tsaya a makon jiya, in da ya tattauna kan kere-keren kayayyaki daban-daban …

 • Matashin Najeriya mai fasahar kere-kere

  Matashin Najeriya mai fasahar kere-kere

  Shirin ilimi hasken rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne da Muhammad Auwal Mele, matashin Najeriya daga jihar Adama da Allah ya bai wa fasahar …

 • Matashin Najeriya ya kera injin shuka a gonaki

  Matashin Najeriya ya kera injin shuka a gonaki

  Shirin ilimi hasken rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya ci gaba da tattaunawa da matashin injiya Ado Isa Kusa da ya kera wani inji ko kuma na'ura ta …

 • Ado Isa mai fasahar kere-keren fasaha a Bauchi-Shiri na biyu

  Ado Isa mai fasahar kere-keren fasaha a Bauchi-Shiri na biyu

  Shirin Ilimi Hasken Rayuwa ya kawo muku ci gaban tattauna ne da Ado Isah wani matashi a garin Bauchi da Allah ya ba baiwar kere keren fasaha, kuma daga cikin fasaharsa …

 1. 1
 2. 2
 3. 3
 4. ...
 5. Gaba >
 6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure