Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Matashin Najeriya ya kirkiri manhajar kwamfuta

Wallafawa ranar:

Shirin ilimi hasken rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna kan wani matashi mai suna Aminu Ibrahim Bakori da ya kirkiri wata manhajar kwamputa don saukake jama'a gudanar da ayyukansu akan na'ura da suka hada da karatu da rubutu.

Aminu Ibrahim Bakori, matashin da ya kirkiri wata manhajar Kwamfuta a Najeriya
Aminu Ibrahim Bakori, matashin da ya kirkiri wata manhajar Kwamfuta a Najeriya RFI hausa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.