Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Sashen dake bicinke kan lafiyar dabobi a Najeriya

Wallafawa ranar:

A cikin shirin Ilimi hasken rayuwa,Bashir Ibrahim Idris ya samu tattaunawa da kwarraren likita a sha'anin kiwon lafiyar dabobi a Najeriya.A cikin shirin za ku ji ta yada ake gudanar da bincike domin samar da magunguna na warkar da ciwo .

Wani makiyayi Shanu kan hanyar zuwa kiwo
Wani makiyayi Shanu kan hanyar zuwa kiwo ©AFP/ISSOUF SANOGO
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.