Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Samar da rigakafin Cututukan dabobbi a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi haske rayuwa tare da Bashir Ibrahim ya samu tattauna da shugaban cibiyar da ke Binciken cututtukan da magugguna dabobi ta kasa wato National Veteran Research Institute da ke Vom. Za ku ji karin haske kan yadda suke gudanar da ayyukansu, musamman samar da rigakafi ga dabobbi a Najeriya.

Dakta David Shamaki Shugaban Cibiyar Binciken Cututtukan Dabbobi da ke Vom
Dakta David Shamaki Shugaban Cibiyar Binciken Cututtukan Dabbobi da ke Vom RFIHAUSA/bashir
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.