Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Kwamfuta na dakushe hazakar dalibai a Makarantu

Wallafawa ranar:

Shirin ilimi hasken rayuwa na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne game da wani bincike da wata kungiyar bunkasa tattalin arziki da ci gaban kasa da kasa ta gudanar, inda ta gano cewa Kwamfuta na dakushe hazakar yara a makarantun Firamare, Kana yaran da ba sa amfani da Kwamfuta wajan neman ilimi sun fi hazaka fiye da takwarorinsu masu amfani da Kwamfuta.

Darasin Ilimin Kwamfuta a Makarantar Firamare ta Tudun wada a garin Gusau Jihar Zamfara Najeriya.
Darasin Ilimin Kwamfuta a Makarantar Firamare ta Tudun wada a garin Gusau Jihar Zamfara Najeriya. RFI/Awwal Janyau
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.