Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

NCC ta rufe layukan mutane da dama a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa ya tattauna game da matakin Hukumar kula da kamfanonin sadarwa a Najeriya NCC, na rufe layukan sadarwa miliyan 10 da dubu 700 bayan ta kasa tantance hotunan Fuskokinsu da na yatsunsu duk da cewa sun yi rajista a baya.

Wayoyin hannu
Wayoyin hannu Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.