Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Nasir Yammama ya samar da Manhajar taimakawa Manoma

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi hasken rayuwa a wannan makon ya tattauna ne da wani matashi mai suna Nasir Abdulkadir Yammama mutumin garin Malumfashi a jahar Katsina a Najeriya, wanda Allah ya ba fasahar kere kere kuma ya ke ci gaba da nazarinsa a birnin London. Nasir a aikinsa na kere karen fasaha, yana cikin matasan da suka shiga gasar kere keren fasaha na zamani da kamfanin Microsoft ke shiryawa duk shekara a kasar Amurka, kuma ya shiga gasar ne da wata manhaja da ya samar da zata taimakawa manoma.

Nasir Yammama Dan Najeriya wanda ke nazarin kere karen Fasaha a Ingila
Nasir Yammama Dan Najeriya wanda ke nazarin kere karen Fasaha a Ingila Yammama facebook profile
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.