Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Yajin aikin Malaman Jami'ao'in Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyarmu a Yau na wannan mako ya yi dubi ne akan yajin aikin da kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ta ASUU suka kwashe fiye da watanni uku suna yi, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar daya daga cikin shugabanin kungiyar Farfesa Iyayi yayin da yake kan hanyarsa ta zuwa wani taro.

Wasu shugabannin kungiyar malamai ta ASUU a Njeriya
Wasu shugabannin kungiyar malamai ta ASUU a Njeriya Nigerian Leadership
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.