Isa ga babban shafi
Wasan Tennis

Nadal da Serena sun lashe gasar Rome Masters

Rafael Nadal ya lashe gasar Masters Rome a bangaren maza a yayin da Serena Williams ita ma ta lashe kofin a bangaren mata.

Reuters/Nir Elias
Talla

Nadal dai ya doke Roger Federer ne kana, ita kuma Williams to doke Victoria Azarenka.

Wannan nasarori da suka samu na zuwa ne a yayin da ake shirin fara fafatawa a fagen gasar French Open a karshen mako mai zuwa.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.