Isa ga babban shafi
Premier League

Liverpool za ta kara da Newcastle, Athletico Madrid da Real Madrid

A fagen gasar Premier, a gobe Man City za ta karbi bakuncin West Ham, Everton za ta kara da Fulham, kana Southampton ta fafata da West Brom.

'Yan wasan Real Madrid suna motsa jini
'Yan wasan Real Madrid suna motsa jini REUTERS/Murad Sezer
Talla

Har ila yau Norwich za ta kaiwa Stoke ziyara, a yayin da Wigan za kara da Tottenham, bayan nan kuma Newcastle ta fafata itama da Liverpool.

A fagen gasar La Liga kuwa, a gobe ne Levante za ta kara da Celta Vigo, Barcelona kuwa za ta kaiwa Bilbao ziyara, sannan Athletico Madrid da Real Madridi su fafata, a yayin da Real Zaragoza za ta fafata da Mallorca.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.