Isa ga babban shafi

Man Utd za ta yi tayin bai wa Kane kwantiragin fam 300,000 duk mako

Manchester United za ta yi tayin bai wa Harry Kane kwantiragin fan 300,000 duk mako domin ya koma kungiyar a bazara (Mirror.)

Dan wasan Tottenham Harry Kane, 05/02/23.
Dan wasan Tottenham Harry Kane, 05/02/23. REUTERS - DAVID KLEIN
Talla

Idan har kungiyar ta samun daman kyaftin din na Tottenham, Kane zai zama ɗaya daga cikin masu karɓar albashi mafi soka a Manchester United.

Haka shima Kane idan ya amince da kwantiragin komawa United to dan wasan zai samu karin £100,000 kan kwantiraginsa na yanzu.

Kyaftin din tawagar kwallon kafar Ingila ya ci kwallaye 26 a dukkan gasa da Spurs, amma 24 daga cikinsu a gasar Premier ya zura su.

Har ila yau, kocin Manchester United, Erik ten Hag na shirin dauko wani sabon dan wasan gaba a lokacin bazara.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.