Isa ga babban shafi

Leeds United ta nada Javi Gracia a matsayin sabon kocinta

Leeds United ta amince da tsohon kocin Watford Javi Gracia don maye gurbin Jesse Marsch a matsayin sabon koci.

Sabon kocin Leeds United Javi Gracia
Sabon kocin Leeds United Javi Gracia AFP/Archivos
Talla

An kori Marsch a ranar 6 ga Fabrairu amma Leeds ta fuskanci koma baya da yawa a farautarsu na maye gurbinsa.

Gracia dan kasar Spain mai shekaru 52, ya dauki Watford zuwa wasan karshe na cin kofin FA a shekarar 2019, kafin ya jagoranci Valencia da kungiyar Al Sadd ta Qatar.

Leeds tana mataki na 19 a gasar Premier kuma za ta karbi bakuncin kulob din Southampton a wasansu na gaba ranar Asabar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.