Isa ga babban shafi
Gaasr Zakarun Turai

Ansu Fati ya kai Barcelona zuwa matsayi na biyu a teburin rukunin E

Ansu Fati ya kai Barcelona zuwa matsayi na biyu a teburin rukunin E na gasar zakarun Turai bayan da suka doke Dynamo Kiev da ci 1-0 a wasan da suka fafata ranar Talata.

Dan wasan Barcelone, Ansu Fati, lokacin da yaci kwallo a wasan da suka doke Dynamo Kiev, ci 1-0 a wasan zakarun Turai. 02/11/21.
Dan wasan Barcelone, Ansu Fati, lokacin da yaci kwallo a wasan da suka doke Dynamo Kiev, ci 1-0 a wasan zakarun Turai. 02/11/21. Sergei SUPINSKY AFP
Talla

Nasarar Barcelona ta daren Talata itace ta farko a waje a wannan kakar tare da zarce Benfica, wanda tasha kashi a hannun Bayern da ci 5-2.

Sai dai  Barcelona na fuskantar rashin dan wasanta da  Argentina Aguero wanda zai yi jinyar tsawon watanni uku, saboda ciwon zuciya da yake fama, bayan ficewarsa a fili yayin wasan Laliga.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.