Wasanni
"Zidane ya yanke shawarar ajiye aikinsa"
Mai horar da kungiyar Real Madrid Zinaden Zidane, ya yanke shawarar mika takardar ajiye mukaminsa a karshen kakar wasa ta bana, a maimakon ya fuskanci kora daga kungiyar.
Wallafawa ranar:
Talla
Yarjejeniyar Zidane ta horar da Madrid zata kare ne a shekarar 2020.
Sai dai kamar yadda mujallar wasanni ta Don Balón ta rawaito, Zidane ya zabi ajiye mukamin nasa a karshen kakar wasa ne, sakamakon kalubalen rashin nasarori da kungiyar ta Madrid ke fuskanta karkashinsa a bana, sabanin yadda suka mamaye kowace gasa a kakakar wasan da ta gabata, cikin 2017.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu