Isa ga babban shafi
Wasanni

Roger Federer ya janye daga wasanni French Open

Dan wasan Tennin Roger Federer ya janye daga wasanni French Open na wannan shekarar, sakamakon rauni daya samu a bayan sa.

Roger Federer da Novak Djokovic à Wimbledon
Roger Federer da Novak Djokovic à Wimbledon AFP PHOTO / CARL COURT
Talla

Federer mai shekaru 34, bai samu daman buga gasar Madrid Open a farkon wannan wata, bayan rauni daya samu lokacin da yake gwajin kimtsa kansa don tunkarar wasan.

A cewar Federer dake na 3 a duniya, yana samun sauki, sai dai har yanzu ba ji kansa 100 bisa 100 ba.

Wannan ne karon farko da Federer ba zai buga wasa ba a gasar kwallon tennis.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.