Isa ga babban shafi
Faransa

Schumacher yana cikin mawuyacin hali

Likitoci a Faransa sun ce fitaccen dan tseren gudun kankara a gasar Formula One, Michael Schumacher yana cikin mawuyacin hali sakamkon munmunan hadarin da ya samu a kansa. Dan wasan zakara ne da ya lashe gasar tseren gudun na kankara ta duniya sau 7, kuma ya samu hadari a lokacin da ya daki dutsi a yayin tseren a dussar kankara. Yanzu haka kuma yana kwance a wata asibiti da ke yankin alps a Faransa.

Michael Schumacher dan tseren gudun dussar kankara.
Michael Schumacher dan tseren gudun dussar kankara. Reuters/Pool
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.