Isa ga babban shafi
Marathon

Kipsang na Kenya ya lashe tseren Marathon a Barlin

Dan tseren gudun kasar Kenya Wilson Kipsang ya lashe tseren gudun Marathon da aka gudanar birnin Berlin na kasar Jamus. Kipsang wanda ya lashe tseren Marathon a London a 2012, shi ne kuma ya lashe zinari a tseren gudun wasannin Olympics. Abokin gudunsa ne na Kenya Eluid yazo a matsayi na biyu a tseren gudun na Berlin da aka gudanar a jiya Lahadi.

Dan tseren Gudun Marahon na Kenya Kényan Wilson Kipsang
Dan tseren Gudun Marahon na Kenya Kényan Wilson Kipsang REUTERS/Tobias Schwarz
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.