Zambabwe
Zimbabwe za ta fice gasar cin kofin Duniya
Saboda Matsalar kudi, kasar Zimbabwae za ta fice daga wasanninnin neman shiga gasar cin kofin Duniya. Rahotanni sun ce hukumar kwallon kafar kasar ba ta da kudin da za ta dauki nauyin wasa tsakanin Zimbabwe da Masar.
Wallafawa ranar:
Talla
Mataimakin Shugaban hukumar kwallon kafar Zimbabwe Ndumiso Gumede yace basu da kudin biyan ‘Yan wasa kudaden alawus da sauran kudadensu na lada don haka suke tunanin ficewa daga duk wani wasa na kasa da kasa har sai gwamnati ta samar da kudi.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu