Isa ga babban shafi
Tseren Keke

Armstrong ya ajiye mukamin shugaban cibiyar Livestrong

Lance Arsmtrong ya ajiye mukaminsa a matsayin shugaban cibiyar Livestrong da ke taimakawa masu cutar Cancer, bayan kamfanin Nike ya katse hulda da shi saboda zargin yana kwankwadar kwayu shekarun da ya kwashe yana zama zakaran tseren keke.

Lance Armstrong Tsohon zakaran tseren keke
Lance Armstrong Tsohon zakaran tseren keke REUTERS/Lucas Jackson/Files
Talla

Akwai dai bayanai sama da shafi 1,000 da ke tabbatar da Armstrong yana kwankadar kwayu, musamman abokan wasan shi 11 da suka tabbatar da hakan.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.