Isa ga babban shafi
Kwallon kafa

Ghana ta dauki Appiah matsayin kocin Black Stars

Hukumar kwallon kafar kasar Ghana ta dauki James Kwesi Appiah matsayin kocin Black Stars bayan sallamar Goran Stevanovic a watan jiya saboda rashin tsallakewa da ‘yan wasan Ghana buga wasan karshe a gasar cin kofin Afrika da aka gudanar a kasashen Gabon da Equatorial Guinea.

Sabon kocin 'Yan wasan kasar Ghana James Kwesi Appiah
Sabon kocin 'Yan wasan kasar Ghana James Kwesi Appiah Ghana Football
Talla

A yau Talata ne Mista Appiah wanda dan kasar Ghana ne zai gana da hukumar kwallon kafar kasar domin tabbatar yarjejeniyar sabon aikin shi.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.