Isa ga babban shafi
Tennis

Roger Federer ya lashe kofin Rotterdam Open

Roger Federer ya lashe kofinsa na hudu a jere bayan ya doke dan kasar Argentina Juan Martin del Potro a wasan karshe ta Rotterdam Open da aka kammala.

Roger Federer lokacin wasan karshe da yake fafatawa da Juan Martin Del Potro
Roger Federer lokacin wasan karshe da yake fafatawa da Juan Martin Del Potro REUTERS/Tim Wimborne
Talla

Federer ya kammala shekarar 2011 ne tare da lashe kofuna uku wadanda ya lashe a biranen Basel da Paris da Landon kafin a jiya Lahadi ya karbi kofi na hudu a Rotterdam kasar Holland. Federer ya taba lashe kofin na Rotterdam shekaru bakwai da suka gabata.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.