Isa ga babban shafi
Kwallon kafa

Ancelotti zai jagoranci PSG wasan Farko a League

A karshen wannan makon ne Carlo Ancelott zai jagoranci PSG wasan farko a league, inda PSG zata karbi bakunci Toulouse a ranar Assabar. Tun kafin hutun Kirsemeti ne Carlo Ancelotti ya karbi aikin horar da PSG, sai dai ya samu galabar wasan French Cup da PSG ta buga a karshen makon jiya.

Carlo Ancelotti, lokacin yake kulla da yarjejeniya da PSG hannun Darectan kungiyar Leonardo.
Carlo Ancelotti, lokacin yake kulla da yarjejeniya da PSG hannun Darectan kungiyar Leonardo. AFP PHOTO / BERTRAND GUAY
Talla

A ranar Assabar akwai wasa tsakanin :

Bordeaux v Valenciennes

Brest v Nice

Caen v Rennes

Dijon v Evian

Montpellier v Lyon

Nancy v Lorient

A ranar lahadi kuma

Marseille v Lille
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.