Isa ga babban shafi
FIFA

Jerin Sunayen ‘Yan takarar gwarzon Dan wasan FIFA da masu Horar da su.

Wannan dai shi ne jerin sunayen ‘yan wasan da hukumar FIFA ta fitar na zaben gwarzon dan wasan Duniya wanda aka fitar jiya talata tare da jerin sunayen masu horar da ‘yan wasan don fitar da gwani.Akwai kuma jerin sunayen ‘yan wasan kwallon kafa Mata tare da masu horar da su.6 ga watan Decemba ne na karshen shekarar nan za’a tantance ‘yan wasa uku daga cikin jerin ko wane rukuni na ‘yan wasan da masu horar da su wanda za’a sanar a birnin Paris na kasar Faransa.10 ga watan Janairun shekara mai zuwa ne FIFA zata gudanar da buki na musamman don kaddamar da gwarzayen wannan shekararJerin sunayen ‘yan wasa mazaXabi Alonso (Real Madrid/ESP), Daniel Alves (Barcelona/BRA), Iker Casillas (Real Madrid/ESP), Cristiano Ronaldo (Real Madrid/POR), Didier Drogba (Chelsea/CIV), Samuel Eto'o (Inter Milan/CMR), Cesc Fabregas (Arsenal/ESP), Diego Forlan (Atletico Madrid/URU), Asamoah Gyan (Rennes/Sunderland/GHA), Andres Iniesta (Barcelona/ESP), Julio Cesar (Inter Milan/BRA), Miroslav Klose (Bayern Munich/GER), Philipp Lahm (Bayern Munich/GER), Maicon (Inter Milan/BRA), Lionel Messi (Barcelona/ARG), Thomas Mueller (Bayern Munich/GER), Mesut Oezil (Werder Bremen/Real Madrid/GER), Carles Puyol (Barcelona/ESP), Arjen Robben (Bayern Munich/NED), Bastian Schweinsteiger (Bayern Munich/GER), Wesley Sneijder (Inter Milan/NED), David Villa (Valencia/Barcelona/ESP), Xavi (Barcelona/ESP)Jerin sunayen masu horar da ‘Yan wasa mazaCarlo Ancelotti (Chelsea/ITA), Vicente del Bosque (Spain/ESP), Alex Ferguson (Manchester United/SCO), Pep Guardiola (Barcelona/ESP), Joachim Loew (Germany/GER), Jose Mourinho (Inter Milan/Real Madrid/POR), Oscar Tabarez (Uruguay/URU), Louis van Gaal (Bayern Munich/NED), Bert van Marwijk (Netherlands/NED), Arsene Wenger (Arsenal/FRA)Jerin sunayen ‘Yan wasa mataCamille Abily (Lyon/FRA), Fatmire Bajramaj (FFC Turbine Potsdam/GER), So Yun Ji (Hanyang Women's College/KOR), Marta (FC Gold Pride/BRA), Birgit Prinz (FFC Frankfurt/GER), Caroline Seger (Philadelphia Independence/SWE), Christine Sinclair (FC Gold Pride/CAN), Kelly Smith (Boston Breakers/ENG), Hope Solo (Atlanta Beat/USA), Abby Wambach (Washington Freedom/USA)Jerin sunayen masu horar da ‘Yan wasa mataBruno Bini (France/FRA), In Cheul Choi (Korea Republic Under-20/KOR), Maren Meinert (Germany Under-20/GER), Albertin Montoya (FC Gold Pride/USA), Silvia Neid (Germany/GER), Hope Powell (England/ENG), Norio Sasaki (Japan/JPN), Bernd Schroeder (FFC Turbine Potsdam/GER), Pia Sundhage (United States/SWE), Beatrice von Siebenthal (Switzerland/SUI)Jerin sunayen wadanda suka taba zama gwarzayen ‘Yan wasan FIFA.2009: Lionel Messi (Barcelona/ARG)2008: Cristiano Ronaldo (Manchester United/POR)2007: Kaka (AC Milan/BRA)2006: Fabio Cannavaro (Real Madrid/ITA)2005: Ronaldinho (Barcelona/BRA)2004: Andriy Shevchenko (AC Milan/UKR)2003: Pavel Nedved (Juventus/CZE)2002: Ronaldo (Real Madrid/BRA)2001: Michael Owen (Liverpool/ENG)2000: Luis Figo (Real Madrid/POR)Recent winners of the FIFA World Player of the Year award2009: Lionel Messi (Barcelona/ARG)2008: Cristiano Ronaldo (Manchester United/POR)2007: Kaka (AC Milan/BRA)2006: Fabio Cannavaro (Real Madrid/ITA)2005: Ronaldinho (Barcelona/BRA)2004: Ronaldinho (Barcelona/BRA)2003: Zinedine Zidane (Real Madrid/FRA)2002: Ronaldo (Real Madrid/BRA)2001: Luis Figo (Real Madrid/POR)2000: Zinedine Zidane (Real Madrid/FRA)jerin sunayen yan wasa mata da suka taba zama gwarzayen ‘yan wasan FIFA2009: Marta (Santos/BRA)2008: Marta (Umea IK/BRA)2007: Marta (Umea IK/BRA)2006: Marta (Umea IK/BRA)2005: Birgit Prinz (FFC Frankfurt/GER)2004: Birgit Prinz (FFC Frankfurt/GER)2003: Birgit Prinz (FFC Frankfurt/GER)2002: Mia Hamm (Washington Freedom/USA)2001: Mia Hamm (Washington Freedom/USA)Sauran kyautukan karramar FIFAFIFA/FIFPro World XI (Kungiyar Kwallon kafar FIFA)FIFA Puskas Award (Cin kwallo a raga wanda ya shahara)FIFA Fair Play AwardFIFA Presidential Award (Gudummuwarsa a kwallon kafa) 

Wasu daga cikin jerin 'yan wasan kuma wadanda suka taba shiga takarar a shekarar data gabata.
Wasu daga cikin jerin 'yan wasan kuma wadanda suka taba shiga takarar a shekarar data gabata.
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.