Isa ga babban shafi
Waiwaye Adon Tafiya

Waiwayen labaran mako: Yunkurin wasu kasashen yammacin duniya na kaiwa Syria hari

Wallafawa ranar:

Shirin Waiwaye Adon Tafiya na wannan mako, ya fara bitan ne game da yunkurin da wasu kasashen yammacin duniya ke yi na kai hari kasar Syria bayan zargin da akawa Gwamnatin kasar da yin amfani makamai masu guba. Kana ya kuma yi bitan wasu daga cikin fitattun labaran da kuka ji a makon da ya gabata.

Daga hagu- Shugaban Amurka Barack Obama da Firaministan Birtaniya David Cameron
Daga hagu- Shugaban Amurka Barack Obama da Firaministan Birtaniya David Cameron
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.