Isa ga babban shafi
Wasanni

Benzema zai rasa buga wasan zakarun Turai saboda rauni - Zidane

Karim Benzema na iya rasa wasan da Real Madrid da kara da Atalanta a gasar zakarun Turai a mako mai zuwa, bayan da Zinedine Zidane ya tabbatar da cewa dan wasan ya ji rauni yayin wasa ranar Alhamis.

Dan wasan gaba na Real Madrid Karim Benzema
Dan wasan gaba na Real Madrid Karim Benzema REUTERS/Sergio Perez
Talla

Benzema bai halarci atisaye a safiyar yau Juma'a ba, kuma Zidane ya ce, bai cikin tawagar ‘yan wasan da zasuyi tattaki ranar Asabar domin karawa da Real Valladolid a gasar Laliga.

To sai dai, Har yanzu kungiyar ba ta tabbatar da takamaiman irin rauni da dan wasan ya samu ba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.