Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Kasashen Turai sun kammala tattaunawa kan Kasar Girka

Wallafawa ranar:

Ministocin kudi na kasashe masu amfani da kudaden Euro, yau littini sun sake wani zagayen tattaunawa gameda taimakawa kasar Girka da rance na wani gajeren lokaci, bayan tsara sabon yarjejeniya na lokacin biyan bashi da ake bin ta.Garba Aliyu Zaria yaji ta bakin Dr Isa Abdullahi na Jamian Tarayyar Nigeria dake Geshere yadda yake kallon dukkan yarjejeniyar da ake kullawa. 

Taron tattauna kan kasar Girka na Birni Bruxos
Taron tattauna kan kasar Girka na Birni Bruxos Reuters/Stringer
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.