Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Girka-Dakta Dauda Kontagora na Jami'ar Bayero da ke kano

Wallafawa ranar:

Asusun bayar da lamuni na duniya IMF ya bayyana cewa a shirye ya ke ya taimakawa Kasar Girka, matukar ta bukaci haka, yayin da Faransa da Jamus  suka bukaci Girka da ta gabatar da cikakken tsari domin ci gaba da tattaunawa dangane da ceto kasar daga kangin bashi. Akan wannan ne Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna da Dakta Dauda Kontagora malami a Jami’ar Bayero da ke Kano a Najeriya

REUTERS/Vincent Kessler
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.