Isa ga babban shafi
Faransa

Shugaba Sarkozy na Yawo a keke

A wani lamari mai ban mamaki, an ga shugaban Faransa Nicolas Sarkozy yana yawo kan keke, duk da cewa yana tare da jami'an tsaron shi amma basu bin shi sau da kafa, sun dan yi nesa da shi. Wannan dai abin mamaki ne, musamman ma a kasashen mu na nahiyar Africa.

Shugaban kasar Faransa kan keke
Shugaban kasar Faransa kan keke AFP
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.