Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayin masu saurare game da ziyarar Obama a Gabas ta Tsakiya

Wallafawa ranar:

Shugaban Isra’ila Shimon Peres mai shekaru 89 ya ce Amurka ta taka rawa wajen kare martabar Isra’ila don haka suna mika godiya ga Barack Obama. Shugaba Obama wanda ke ziyara a Yankin Gabas Ta Tsakiya ya ce kawancen Isra’ila da Amurka na har abada ne amma suna fatar Isra’ila za ta zauna lafiya da makwabtanta. Masu sauraren RFI Hausa sun bayyana ra'ayinsu game da ziyarar Obama a Isra'ila da Yankunan Falesdinawa.

Shugaban Amurka Barack Obama tare da shugabannin Yahudawa a ziyararsa ta farko a Gabas Ta Tsakiya
Shugaban Amurka Barack Obama tare da shugabannin Yahudawa a ziyararsa ta farko a Gabas Ta Tsakiya AFP/Jack Guez
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.