Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Gamnonin Najeriya sun ciyo bashin kusan dala biliyan biyu

Wallafawa ranar:

Kasa da shekara guda bayan rantsar da sabbin gwamnonin Najeriya, 13 daga cikin su, sun ciyo bashin da yawan sa ya kai dala biliyan 2 daga kasashen waje ko kuma cibiyoyin bada lamuni daban-daban.

Taswirar Najeriya kenan.
Taswirar Najeriya kenan. © Studio graphique FMM
Talla

Cin bashi a tsakanin gwamnatocin Najeriya ba sabon abu bane sai dai kuma abinda ‘yan kasar ke fargaba shine idan har an ciyo wannan adadin bashi a kasa da shekara guda, nawa za’a ciwo cikin shekaru 4.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin tare da Abdulkadir Haladu Kiyawa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.