Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Sabon shugaban Senegal ya karbi rantsuwar kama aiki
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:11
A ranar Talata ne aka rantsar da sabon shugaban kasar Senegal, Bassirou Diomaye Faye, wanda ya lashe zaben kasar a makon da ya gabata da kaso sama da 54 cikin 100 na yawan kuri’u sama da miliyan 7 da aka kada.
Talla
Faye shine shugaba mafi kankantar shekaru a Afrika, kuma ya lashe zaben ne a wani yanayi da kasar ke cikin chukumurdar siyasa.
Matashin ya zama shugaban kasa ne kasa da makonni biyu bayan fitowar sa daga gidan yari.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu