Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Yadda Kiristoci suka gudabnar da bikin Easter a fadin duniya

Wallafawa ranar:

Kiristoci a fadin duniya su na gudanar da bukukuwan Easter, ranar mai mahimanci da ke zagayowa duk shekara don tunawa da sadaukarwar da Isa Almasihu ya yi domin duniya, wadda a cikin sakon Paparoma Francis yai kira ga duniya bisa kiyaye afkuwar yaki kowanne iri.

Fafaroma Francisco yayin bikin Easter ranar 31 ga Maris, 2024.
Fafaroma Francisco yayin bikin Easter ranar 31 ga Maris, 2024. AFP - TIZIANA FABI
Talla

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.