Kan wasan da ya wakana tsakanin Najeriya da Ivory Coast a gasar AFCON
Wallafawa ranar:
Kunna - 09:41
Ivory Coast ta shiga sahun kasashen Kamaru da Masar wadanda ke da tarihin daukar nauyin gasar cin kofin Afrika da kuma lashe kofin a lokaci guda, bayan nasararta ta dokea ranar Lahadi.
Wannan ne karo na 3 da Ivory Coast ke lashe kofin wannan gasa a tarihi bayan nasararta a 1993 da 2015 wadanda dukkaninsu ta kai labari ta hanyar nasara a bugun fenariti.
A bangare guda, Najeriya mai tarihin lashe kofin AFCON sau 3 wannan ne karo na 8 da ta ke haskawa a wasan karshe na gasar kuma karo na 5 da ta ke shan kaye.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin tare da Nasiruddeen Muhammad.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu