Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Kan wasannin kasashen da suka rage a gasar AFCON

Wallafawa ranar:

Yayin da aka doshi zagayen dab da na karshe a gasar cin kofin nahiyar Afirka ta AFCON da ke gudanar a kasar Ivory Coast, ko wacce kasa ce za ta lashe wannan gasa?

Lokacin da Senegal ta lashe wannan gasa a shekarar 2021 a kasar Kamaru.
Lokacin da Senegal ta lashe wannan gasa a shekarar 2021 a kasar Kamaru. © AFP - CHARLY TRIBALLEAU
Talla

Kasashen Najeriya da Afirka ta Kudu, sai kuma Ivory Coast mai masaukin baki za ta fafata da jamhuriyar dimokaradiyyar Congo.

Ko wadanne kasashe ne za su fafata a zagayen karshe?

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin, tare da Nasiru Sani.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.