Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Kan ficewar kasashen nijar da Burkina faso daga kungiyar G5 Sahel

Wallafawa ranar:

Kasashen Burkina Faso da Jamhuriyar Nijar sun bayyana ficewa daga rundunar yaki da ‘yan ta’adda masu ikirarin jihadi ta G5 Sahel, abin da ke nuni da  koma- baya- na baya bayan da aka samu a yankin a game da yakin da ake da ta’addanci. 

Tambarin kungiyar kasashen G5 Sahel kenan.
Tambarin kungiyar kasashen G5 Sahel kenan. AFP - MICHELE CATTANI
Talla

Wadannan kasashe sun bi sahun Mali wadda a shekarar da ta gabata ta yi watsi da wannan kungiya da aka kafa a shekarar 2014 don kakkabe ayyukan ta’addanci. 

Ko wacce irin rawa wannan kungiyar ke takawa wajen yakar ayyukan ta'addanci?

Shiga alamar sauti, domin sauraron Usman Tunau cikin shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.