Kan gazawar gwamnatin Najeriya na dasa itatuwa sama da dubu 200
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:14
A yayin taron yanayi na 27 wanda Majalisar Dinkin Duniya ta shirya a shekarar da ta gabata, gwamnatin Tarayyar Najeriya ta tashi ta sanar wa duniya cewa za ta dauki matasa masu jini a jika aikin dashen itatuwa har dubu dari 2 da 50 a duk shekara, a shirin da take na daukar mataki a game da sauyin yanayi.
Shekara guda bayan wannan alwashi na gwamnatin Najeriya, bincike ya nuna cewa kusan an jefa wannan shiri a kwandon shara, a yayin da ya rage ‘yan kwanaki a bude taron yanayi na 28 da aka wa lakabi da COP 28.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu