Ra'ayoyin Masu Saurare kan gurbata muhalli
Wallafawa ranar:
Kunna - 16:06
Yanzu haka wakilan daga kasashen duniya sun fara taro game da yadda za a samar da yarjejeniyar da za ta taimaka wajen rage amfani da ledoji da kuma robobi a duniya.
Yanzu haka dai milyoyin tontonnai na ledoji ne ke ci gaba da cunkoshewa a cikin tekuna, kuma suke matsayin barazanar ga halittun da ke rayuwa a teku, da dabbobi da kuma bil’adama.
Shin ko kuna da masaniya a game da irin illolin da ledoji ke haifar wa muhalli da kuma sauran halittu?
Wadannan irin matakai ku ke fatan ganin kasashen duniya sun dauka domin ragewa ko kuma hana amfani da leda a duniya?
Ku latsa alamar sauti domin sauraren mabanbantan ra'ayoyin jama'a kan wannan maudu'in.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu