Ra'ayoyin Masu Saurare kan fursunonin Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 14:24
Hukumar Kula da Gidajen Gyara Halinka a Najeriya, ta ce akalla fursunoni dubu 5 ne aka yanke wa hukuncin kisa, abin da suke jira kawai shi ne zartarwa.
Hukumar ta ce an gaza zartar da hukuncin ne saboda rashin samun sahlaewar gwamnonin jihohi ko kuma wasu hukumomi da ke da alhakin rattaba hannu kafin zartarwar.
Shin yaya kuke fatan ganin an bullo wa wannan lamari domin rage cunkoson gidajen yari a Najeriya?
Shin ko kuna goyon bayan aiwatar da hukuncin kisa a kasashenku ko kuma sauya irin wannan hukunci zuwa na dauri?
Ku latsa alamar sauti domin sauraren mabanbantan ra'ayiyin jama'a a kan wannan maudu'in.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu