Ra'ayoyin Masu Saurare kan dokar ta-baci a fannin abinci a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 17:27
A Najeriya, watanni 4 bayan da shugaba Bola Tinubu ya kafa dokar ta baci don tunkarar matsalar kuncin rayuwa da jama’a ke ciki, har yanzu al’ummar kasar na cikin jira.
Tinubu dai ya bayar da umurnin fitar da ton dubu 200 na abinci da kuma wasu dubban tontannai na takin zamani daga rumbunan ko-ta-kwana na gwamnati domin sayar wa jama’a a kan farashi mai rahuta.
Ko me za ku ce a game da wannan lokaci da aka dauka ba tare da aiwatar da wannan umurnin ba?
Shin anya kuwa gwamnati na da niyyar cika wannan alkawari domin rage kaifin tsadar rayuwa da kuma habaka aikin gona?
Ku latsa alamar sauti domin sauraren mabanbantan ra'ayoyi.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu